Wikipedia talk:Adding historical information
![]() | This project page does not require a rating on Wikipedia's content assessment scale. It is of interest to the following WikiProjects: | |||||||||||||
|
The Wikipedia description of the Sixth Congressional District in Illinois is out of date because the boundaries of the district have changed SUBSTANTIALLY. The current boundaries are displayed at http://roskam.house.gov/index.php?option=com_content&view=article&id=6494&Itemid=100058
Ekhatha
[edit]Hey guys, do you know? The Ekhatha is a village in madhubani bihar Ashqking (talk) 17:39, 6 December 2018 (UTC)
abdulhamidsule babaldu
[edit]abdulhamid sule was born in babaldu 3 September 1997 — Preceding unsigned comment added by Abdulhamidsule (talk • contribs) 22:07, 8 June 2019 (UTC)
Muhammmad Ahmad AhmadJi143 (talk) 05:53, 21 July 2019 (UTC)
Job site in Bangladesh
[edit]== rmgjobs.com (খুব সহজেই চাকরী) ==
Introduction: rmgjobs.com is first job site in bangladesh for ready made garments sector(RMG) where worker, floor staff and officer level to top level jobs are available
Facility: 1. Worker and staff can create CV to easy. 2. Officer level can create CV to easy. 3. Worker, Staff and Officer can be apply any jobs in online also can send CV. 4. To watch easy with Mobile Phone by RMGJobs Mobile Apps. 5. RMGJobs have Facebook, Twitter, Linkedin Page whare regularly update jobs and others update can be floow.
Also Have Government and Banks Jobs in rmgjobs.com. (Any Company can create account and post job without any charge.)
rmgjobs.com বাংলাদেশে এই প্রথম চাকুরীর ওয়েবসাইট যেখানে শ্রমিক, ফ্লোর স্টাফ এবং কর্মকর্তা সকল চাকুরীর বিজ্ঞপ্তি রয়েছে।
সুবিধাসমূহঃ ১। শ্রমিক ও স্টাফদের জন্য আলাদা সহজ সিভি তৈরীর ব্যবস্থা। ২। অফিসার লেভেলের জন্য সিভি তৈরীর সহজ ব্যবস্থা। ৩। যেকোন চাকরীতে অনলাইনে আবেদন ও সিভি সেন্ড করার সুবিধা। ৪। মোবাইলে সহজের দেখতে বয়েছে RMGJobs Mobile Apps ৫। রয়েছে Facebook, Twitter, Linkedin পেজ যেখানে নিয়মিত চাকরীর খবরসহ সকল আপডেটগুলো নিয়মিত দেওয়া হয়।
সরকারী ও ব্যাংকসহ সকল চাকরীর সকল নিয়োগ বিজ্ঞপ্তিও থাকছে rmgjobs.com এ। (যেকোন কোম্পানী তার প্রোফাইল তৈরী করে ফ্রিতে জব পোষ্ট করতে পারবে।)
সবার উজ্জ্বল ক্যারিয়ার প্রত্যাশা করছি। — Preceding unsigned comment added by 27.147.153.225 (talk) 04:48, 5 February 2020 (UTC)
Hon Safiyanu Ubale Taura
[edit]MUTANE 10 DA ZASU CECI JIHAR JIGAWA A 2027 CIKIN YADDAR ALLAH.
KASHI NA (V)
HON SAFIYANU UBALE TAURA.
Assalamualaikum. Jama'a Barkan da Wannan lokaci da Fatan Kowa Yana Cikin Koshin Lafiya Kuma Komai yana Tafiya Daidai. Barkan da Jimirin saurare da Kuma sake a Haduwa a Wannan Shiri Mai kunshe da rubututtuka da muke Nazari tare da Rubutu Akan mutane 10 da muke Ganin zasu iya Kawo Kyakkyawan Canji a Jihar Jigawa mutukar Dai Suna tare da Juna a Siyasance da Mulki za Kuma suyi Shawara Guda Daya. Yau zamuyi rubutu na 5 akan Mutum na 5.
An haifi Honorable Safiyanu Ubale Taura a Garin Taura ta Karamar hukumar Ringim a wancan lokacin. Yayi Karatun Primary a Taura central primary school a Shekara ta 1972 ya Kuma yi Government Technical Wudil a shekara ta 1978 sannan ya Samu Digirin sa na Farko Akan Kimiyya da Falsafar Siyasa Wato political science a Jami'ar Tarayya dake Abuja a shekara ta 2007.
Honorable Safiyanu Ubale Taura ya Shiga harkar Siyasa a 1978 Bayan ya kammala Karatun sa na Government Technical Wudil Inda ya Shiga Jam'iyyar NPN. Yayi takarar Mataimakin Shugaban Karamar hukumar sa ta Ringim a Shekara ta 1987 Kafin Ayi Karamar hukumar Taura Inda Kuma a wancan lokacin Mallam Aminu Ibrahim Ringim ne yayi takarar Shugaban Karamar hukumar Shi Kuma honorable Safiyanu Ubale Taura yana Mataimakin sa inda suka Fad'i zabe. Hakazalika Honorable Safiyanu Ubale Taura ya sake tsayawa Takarar Shugaban Karamar hukumar Taura Bayan an Cire ta Daga Ringim a Shekara ta 1991 a karkashin tutar Jam'iyyar SDP Saidai kuma a wannan karon ma Baiyi Nasara ba.
Honorable Safiyanu Ubale Taura ya Zama Board Member a ma'aikatar Aikin Gona ta Jihar Jigawa a 1991 lokacin Mulkin Brr. Ali Sa'ad Birninkudu sannan Kuma ya Zama Shugaban Rabon Taki na Karamar hukumar Taura a wancan lokacin. Honorable Safiyanu Ubale Taura ya Zama Shugaban Jam'iyyar UNCP na Karamar Hukumar Taura 1997.
Honorable Safiyanu Ubale Taura ya Tsaya takarar D'an Majalissar Tarayya Mai wakiltar Kananun Hukumomin Taura da Ringim a Shekara ta 1999 a Jamiyyar APP Kuma Yayi Nasara Inda ya zauna a Majalissar Tun Daga 1999 har zuwa 2003. Hakazalika Honorable Safiyanu Ubale Taura ya sake tsayawa Takara Wannan Kujerar ya Kuma zarce Duk a karkashin tutar Jam'iyyar APP da ANPP. Hakazalika Honorable Safiyanu Ubale Taura ya sake tsayawa Takarar D'an Majalissar Tarayya Mai wakiltar Kananun Hukumomin Taura da Ringim a 2007 Kuma yayi Nasara hakama a 2011 a takaice Honorable Safiyanu Ubale Taura ya lashe Zaben Kujerar D'an Majalissar Tarayya Mai wakiltar Kananun Hukumomin Taura da Ringim har Sau 4 a jere ba tare da Faduwa ba.
Yayi ayyukan da ba Zasu lissafu ballantana Kuma Batun bada tallafin Karatu ko Sauran fannukan rayuwa.
Manya Daga Ciki Akwai Gina makarantun Boko da Islamiyya a sassan Kananun hukumomin Ringim da Taura.
Ya samarwa Matasa Masu tarin Yawa Aikin Yi musamman a Ma'aikatar Lafiya da Ilmi Domin sune Kwamatocin Daya Jima Yana Aiki a Cikin Majalissar tarayya.
Ya Bada Tallafin Karatu Jinya da Sauran Lamuran da suka Shafi Rayuwar mutane da yawa a Wannan constituency.
Tun bayan Barin Sa Wannan Kujera a 2015 har yanxu ba'a Samu Dan Majalissar tarayya da yake da Saukin Kai da Kula mutane Kamar sa ba.
Yana Cikin mutanan da suka Kafa Tarihin Cin Zabe Sau 4 a jere a Nigeria Baki Daya.
Mutum ne da yake da Magoya Baya Yan Dangwale a ko'ina Cikin Kananun hukumomin Ringim da Taura sannan Wancan Tarihi Daya Kafa ya zama Guda Cikin mutanan da Suke da connections a Ciki sa Wajen Jihar Jigawa.
Mutum ne Mai Hakuri da Juriya da kawaici da Kuma Saukin Kai.
Lura da cewa Shi Mutum ne Daya Rayu Cikin Aikin Siyasa da bautar Al'umma Yaja hankali na Kwarai da Gaske Wajen Sako Shi Cikin wadannan mutane Domin na tabbatar ya Samu experiences da Kuma gogewar da zai iya Zama a kowacce Irin Kujera Kuma ya Fita kunyar Al'umma hakazalika idan ta Kama Yayi Hakuri a tura Wani Gaba Shi Kuma ya Bada Gudunmawa to Zaiyi Hakan Cikin Sauki.
Jama'a a gafarce mu Kuma ayi Mana uziri akan Rashin Zuwan Wannan Rubutun akan Lokaci.
Mu Hadu Ranar Litinin a Irin Wannan Lokacin Cikin yaddar Allah.
Haruna Shu'aibu Danzomo. Dan Jamiyyar NNPP Mai Fatan Ganin an Samar da Kyakkyawan Canji a Jihar Jigawa. 102.91.93.62 (talk) 04:16, 5 May 2025 (UTC)